More Podcasts
Domin sauke shirin latsa nan
A yan shekarun nan, amfani da bidiyon tsiraici domin cim ma burika na neman zama ruwan dare a cikin jama’a.
Mene ne aka yi ba dai-dai ba har wannan dabi’a ta samu karbuwa a tsakanin matasa da wadansu manyan?
- DAGA LARABA: Rashin Jituwar Matar Gida Da Dangin Miji
- NAJERIYA A YAU: Yadda Muke So A Tsayar Da ’Yan Takara A Zaben 2023 —CAN
Mun tattauna da masu ruwa da tsaki domin gano bakin zaren.