More Podcasts
A zamanin nan, ana alaƙanta almajirai da bara, hasali ma a lokuta da dama akan yi amfani da kalmar “almajiri” idan ana nufin mabaraci.
Amma a da ba haka lamarin yake ba – almajiri ba ya buƙatar yin bara ko roƙo kafin ya sami na sakawa a bakin salati.
- NAJERIYA A YAU: Hanyoyin Hana Lalata Turakun Rarraba Wutar Lantarki
- DAGA LARABA: Tarihin Almajirci a kasar Hausa da yadda yake a da
Shirin Daga Laraba na wannan mako zai yi nazari ne a kan yadda almajirci ya sauya salo a wannan zamani da ma irin halin da almajirai suka tsinci kansu a ciki.
Domin sauke shirin, latsa nan