✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

DAGA LARABA: Yadda Al’adun Aure A Ƙasar Hausa Suka Koma ‘Event Centre’

Mene ne dalilin da al’adun aure sannu a hankali suke ta gushewa a ƙasar Hausa.

More Podcasts

A da akan kwashe kwanaki ana bukukuwan aure a ƙasar Hausa, kama daga kamu, zuwa sa lalle, yinin biki da zaman ajo zuwa buɗar kai da sayen baki.

Sai dai waɗannan al’adu sannu a hankali suna ta gushewa.

Ko mene ne dalilin wannan sauyin?

Wannan ne batun da shirin Daga Laraba zai duba a wannan makon.

Domin sauke shirin, latsa nan