✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Daga Laraba: Me ya sa ake bilichin?

Dalilan da ke sa wasu mutane suke sauya launin fatarsu.


Domin sauke shirin latsa nan.

A wannan karon, shirin Daga Laraba ya mayar da hankali ne a kan masu bilichin, wato masu canza wa kansu kama. Su ne masu canza launin fatar jikinsu daga baka ta koma fara, da wasu ke kira hakan da sunan Bilichin.

A kashin farkon shirin, mun duba dalilan da ke sa mutane su na canza kamanninsu da Allah Ya halicce su da shi. 

Najeriya A Yau: Hauhawar farashin kayan matsarufi (2)

Daga Laraba: Abin da ke sa mace ta fara neman namiji da aure