✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Daga Laraba: Matakan Yin Katin Zabe Domin Kawo Sauyi

Matsalolin da a ke fuskanta a wurin yankar katin zabe da hanyoyin warware su a cikin sauki.

More Podcasts

Domin sauke shirin latsa nan

Zabe ba ya yiwuwa sai idan akwai masu kada kuri’a kuma nan da wata 13 masu zuwa za a gudanar da babban zabe a Najeriya.

Shin kun san yadda za ku yanki katin zabenku?

Idan kuka sauya unguwa ko garin da kuke zama, wace hanya za ku bi don karbar sabon katin zaben da zai ba ku damar kada kuri’a a duk inda kuke?

Shirin Daga Laraba ya tattaro matsalolin da ake fuskanta wurin yankar katin zabe a Najeriya da kuma hanyoyin da za a bi wurin warware su a cikin sauki.