✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

DAGA LARABA: Jabun Kayayyaki: Ina Hukumar SON Ta Shiga Ne?

Me ya sa kayayyaki marasa inganci suka zama ruwan dare a Najeriya?

More Podcasts

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan

Shin me ya sa kayayyaki marasa inganci suka zama ruwan dare a Najeriya?

Wani lokacin kayayyaki na jabu ko lalatattu da ake sarrafawa ko sayar wa ’yan Najeriya na hallaka da dama a cikinsu.

Me hukumar da ke kula da ingancin kayayyaki ke yi don hana kawo wa ’yan Najeriya kayayyaki marasa inganci?

Saurari shirin Daga Laraba na wannan lokaci domin jin wainar da ake toyawa.