✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

DAGA LARABA: Dalilin Da Aka Kasa Magance Rikicin Manoma da Makiyaya

Haka ta gaza cim-ma ruwa, inda ake danganta hakan da yadda bangarorin suka kasa gane cewa suna matukar bukatar juna.

More Podcasts

Gwamnati ta sha bullo da tsare-tsare da nufin magance tashe-tashen hankulan tsakanin makiyaya da manoma a sassan kasar nan.

Sai dai lamarin ya ki ci, ya ki cinyewa, inda wasu ke ɗora laifin hakan a kan yadda bangarorin suka kasa gane cewa kowannensu na bukatar dan uwansa.

Shirin Daga Laraba na wannan makon ya duba abin da ya sa rikicin makiyaya da manona a Najeriya ya ƙi ci, ya ƙi cinyewa.

Domin sauraren shirin, latsa nan