✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

NAJERIYA A YAU: Ainihin Abin Da Ya Hana Farashin Dala Sauka

Duk da alkawarin shugabanni na farfaɗo da darajar Naira, har yanzu Dala na ta tashin gwauron zabo

More Podcasts

Dakile hauhawar farashin Dala da kuma farfaɗo da darajar Naira na daga cikin alƙawuran da duk masu neman shugabancin kasar nan suka sha alwashin mayar da hankali a kai a lokacin yakin neman zabe.

A kasuwannin bayan fage dai yanzu Dala ta haura Naira dubu daya. Ko ya hana farashin Dalar sauka? 

Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci ya tattauna da masu ruwa da tsaki kan wannan batu.

Domin sauraren ciakken shirin, latsa nan