✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

DAGA LARABA: Amfanin Kishiya A Zamantakewar Aure

Me ya sa ake adawa da auren mace fiye da daya, duk cewa shari’a ta halasta?

More Podcasts

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan

Musulunci ya halatta auren mace fiye da daya ga mazan da ke da hali kuma wadanda za su iya yin adalci, amma kuma a rayuwarmu ta yau babu abin da ke ganin adawa da shan kushe kamar karin aure.

Shin mene ne amfani kishiya?

Wannan karo shirin Daga Laraba ya yi kokarin gano  muhimmancin kishiya da kuma amfaninta a zamantakewar aure.