✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Daga Laraba: Abin da ke sa mace ta fara neman namiji da aure

Dalilan da ke hana mace fara tunkarar na miji a yayin neman aure.


Domin sauke shirin latsa nan.

Shirin Daga Laraba ya yi duba na musamman a kan dalilan da ke  sa mace ko hana ta fara neman na da miji aure idan har yana da nagartar da ta dace da zabinsu na abokin rayuwa. 

Me ya sa ita mace jira take yi sai an zo? Ba a taba yi ba ne a tarihin magabata?

Saurari cikakken shirin domin jin amsoshin wadannan tambayoyin.

  1. Najeriya A Yau: Mene ne Amfanin Ayyana ’Yan Bindiga A Matsayin ’Yan Ta’adda?
  2. Daga Laraba: Neman mafita daga matsalar watsi da tarbiyyar ’ya’ya (2)