✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

DAGA LARABA: Yadda Abincin Dan Adam Ke Iya Zama Guba

Wane irin abinci ne jikin dan Adam ya fi bukata kuma a wane lokaci?

More Podcasts

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan

Dan Adam ba zai iya rayuwa ba tare da cin abinci da kuna shan abin sha daidai bukatar jikinsa ba.

Amma, wane abinci ne jikin dan Adam ya fi bukata, kuma a wane lokaci?

Lura da yadda kamuwar mutane da cututtuka sanadiyyar abinci ke yawaita, shirin Daga Laraba ya yi dubi na musamman kan abinci da ababen sha na yau da kullum da kuma yadda za a guje wa kamuwa da cututtukan da wasu abincin ke haddasawa.