✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Cutar Kurona: Matakan kariya daga cutar

Wasu daga cikin matakan da mutane za su dauka domin kauce wa kamuwa da cutar numfashi ta Kurona. Wanke hannu a kai a kai.  Yin…

Wasu daga cikin matakan da mutane za su dauka domin kauce wa kamuwa da cutar numfashi ta Kurona.

  • Wanke hannu a kai a kai.
  •  Yin amfani da abin rufe baki da hanci a inda ya zama dole.
  • Bincika yanayin zafin jiki dan gano zazzabin.
  • A guji shiga yawan shiga taron jama’a kana a kasance a gida idan ba a da lafiya.
  • Kada ka taba fuskarka da hannunka mai dauda.

Fassara daga shafin CNN