✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Chelsea ta yi wa kocinta Di-Matteo korar kare

A shekaranjiya Laraba ne aka wayi gari da labarin cewa mai kulob din Chelsea da ke Ingila, Roman Abramobic ya amince da korar kocin kulob…

A shekaranjiya Laraba ne aka wayi gari da labarin cewa mai kulob din Chelsea da ke Ingila, Roman Abramobic ya amince da korar kocin kulob din Roberto Di-Matteo bayan da kulob din Jubentus na Italiya ya lallasata da ci 3-0 a gasar zakarun kulob-kulob na Nahiyar Turai.