Gwamnatin Baban-burin-huriyya da Usainin-Babajo, a karkashion jam’iyyar maganin zogi da radadin ciwon kurungu na fafatawa da matsalolin da ke ci wa Haurobiyawa tuwo a kwarya,…