✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Fama – faman fannin nama

Fama-faman fannin nama kullin dukiya ce da aka tsibeta a tsibirin tsatsubar tsubbacen harajin kasashen, inda talakawa masu fama da talalar talauci suka samu lalitar…

Fama-faman fannin nama kullin dukiya ce da aka tsibeta a tsibirin tsatsubar tsubbacen harajin kasashen, inda talakawa masu fama da talalar talauci suka samu lalitar kasar su ta zama fanko. A duk sa’adda aka tambayi masu mulki, sai su ce fam-fam! Wato dai ba a hannun su ’yan matsaban al’umma suka salwanta ba.