Gwamnan Jihar Kano Dokta Abdullahi Umar Ganduje ya ce Buhari ya tsallake tarkonsa a game da zaben 2019. Ku kalli bidiyon bayaninsa.
Buhari ya tsallake tarkona- Ganduje