Shugaban kamfanin NNPC, Dokta Maikanti Baru ya ce Shugaba Muhammadu Buhari ya ba su ummarnin cewa duk dan kasuwar da suka kama ya boye man fetur ko yana sayar da shi fiye da kayyadajjen farashi, su raba shi kyauta ga jama’ar gari.
Shugaban kamfanin NNPC, Dokta Maikanti Baru ya ce Shugaba Muhammadu Buhari ya ba su ummarnin cewa duk dan kasuwar da suka kama ya boye man…