✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Buhari da Muslim

Babi na Hudu: Halaccin bayar da jinginar dabba ko tatsar nono. Mughira ya ce, daga Ibrahim cewa: Za ka iya hawa dabbar tsintuwa gwargwadon ciyar…

Babi na Hudu: Halaccin bayar da jinginar dabba ko tatsar nono. Mughira ya ce, daga Ibrahim cewa: Za ka iya hawa dabbar tsintuwa gwargwadon ciyar da ita, kuma za a tatsi nononta gwargwadon abincinta na harawa. Haka kuma dabbar jingina: