✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Brazil ta lallasa Chaina 8-0 a wasan sada zumunta

Shahararren dan kwallon Brazil Neymar ya zura kwallaye uku daga cikin takwas da Brazil ta zura a ragar kasar Chaina a wasan sada zumunta da…

Shahararren dan kwallon Brazil Neymar ya zura kwallaye uku daga cikin takwas da Brazil ta zura a ragar kasar Chaina a wasan sada zumunta da kasashen biyu suka kara a ranar Talatar nan da ta wuce.