✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Biri ya jawo daukewar wutar lantarki a Kenya

An samu daukewar wutar lantarki a wasu sassan kasar Kenya ranar Talata bayan wani biri ya kashe wani babban injin tiransifoman wutar lantarkin da ke…

An samu daukewar wutar lantarki a wasu sassan kasar Kenya ranar Talata bayan wani biri ya kashe wani babban injin tiransifoman wutar lantarkin da ke wata tashar samar da  wutar lantarkin kasar.