✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

BIDIYO: Jana’izar Limamin Waje, Sheikh Nasir Muhammad Nasir

A ranar Alhamis, aka gudanar da jana’izar Limamin Waje kuma tsohon Wazirin Kano, Sheikh Nasir Muhammad Nasir, da Allah ya yi wa rasuwa ranar Laraba.…

A ranar Alhamis, aka gudanar da jana’izar Limamin Waje kuma tsohon Wazirin Kano, Sheikh Nasir Muhammad Nasir, da Allah ya yi wa rasuwa ranar Laraba.

Kalli yadda aka gudanar da jana’izarsa a Fadar Sarkin Kano, Alhaji Aminu Ado Bayero.