A ranar Alhamis, aka gudanar da jana’izar Limamin Waje kuma tsohon Wazirin Kano, Sheikh Nasir Muhammad Nasir, da Allah ya yi wa rasuwa ranar Laraba.…