✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Bature 2

Wani Bature ne ya zo wani kauyen da mutanen ba su jin Turanci, da kyar aka samu mutum guda da zai yi musu tafinta. Ga…

Wani Bature ne ya zo wani kauyen da mutanen ba su jin Turanci, da kyar aka samu mutum guda da zai yi musu tafinta. Ga yadda suka tattauna. Bature: I came from airport. Tafinta: Na zo daga iskar tukunya. Bature: Before I go further. Tafinta: Kafin na kai ga babanku. Bature: I will like to see the head of this billage. Tafinta: Ina so na ga kan sarkin garin nan. Jin haka sai mutanen garin suka fara gudu.
Daga Musa Muhammad B. Dogo ’Yankaba Kano, 08104001040