✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

…batanci Ga Manzon Allah Tarzomar la’antar Amurka ta ci jakadanta na Libya

A ranar Talatar da ta gabata ce tarzoma da hargitsi suka barke a kasashen Libiya da Masar, inda a sakamakon haka har aka halaka Jakadan…

A ranar Talatar da ta gabata ce tarzoma da hargitsi suka barke a kasashen Libiya da Masar, inda a sakamakon haka har aka halaka Jakadan Amurka a Libiya, Christopher Stebens tare da ma’aikatan ofishin jakadancin su uku a birnin Benghazi.