✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Basussukan Najeriya: Ko kun san nawa ake bin ko wannenku?

Basussukan da ake bin Najeriya sun karu zuwa Naira tiriliyan 31. Da za a ce ’yan Najeriya, wadanda aka kiyasta yawansu ya kai miliyan 200,…

Basussukan da ake bin Najeriya sun karu zuwa Naira tiriliyan 31.

Da za a ce ’yan Najeriya, wadanda aka kiyasta yawansu ya kai miliyan 200, su hada kudi a biya bashin, nawa ko wannenku zai biya?

Shin ko ya kamata wannan lamari ya dame ku?

Fatima Muhammad Wada ta amsa wadannan da ma wasu tambayoyin.

Bincike: Simon Echewofun Sunday