✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Barcelona ta kammala shirin sayar da Umtiti

A shekaranjiya Laraba ce kulob din FC Barcelona na Sifen ya ce ya yanke shawarar sayar da dan kwallon bayansa dan asalin kasar Faransa Samuekl…

A shekaranjiya Laraba ce kulob din FC Barcelona na Sifen ya ce ya yanke shawarar sayar da dan kwallon bayansa dan asalin kasar Faransa Samuekl Umtiti ga duk kulob din da ke bukatarsa.

Umtiti wanda ya canja sheka daga kulob din Lyon na Faransa zuwa kulob FC Barcelona na Sifen a shekarar 2016, kafar labaran wasanni ta Goal.com ta ce, FC Barcelona tana neman Fam miliyan 60 zuwa miliyan 77 a kan dan kwallon.

Kulob da dama ciki har da Manchester United na Ingila suna cikin wadanda suke zawarcin Umtiti.