✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Asusun Kare Mahalli: kauyen su Jonathan ya samu kaso fiye da na jihohin Arewa 19

kauyen Otuake,  mahaifar Shugaba Goodluck Jonathan, ya samu kaso fiye da jihohin Arewa 19 daga Asusun Kare Mahalli a shekarar kudi ta bara, yayin da…

kauyen Otuake,  mahaifar Shugaba Goodluck Jonathan, ya samu kaso fiye da jihohin Arewa 19 daga Asusun Kare Mahalli a shekarar kudi ta bara, yayin da jihohi 10 na Arewa da ke fama da matsalar kwararowar hamada suka tashi a tutar babu.