✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Anya Gwamnati za ta raba wayoyin hannu miliyan 10 ga manoma?

A ranar Alhamis makon da ya gabata Babbar Sakatariya a Ma`aikatar Ayyukan Gona da Raya Karkara ta tarayya Misis Ibukun Odusote, a wani taron wayar…

A ranar Alhamis makon da ya gabata Babbar Sakatariya a Ma`aikatar Ayyukan Gona da Raya Karkara ta tarayya Misis Ibukun Odusote, a wani taron wayar da kan manoma da aka gudanar a garin Igan-Ipabe na karamar Hukumar Ijebu ta Gabas ta Jihar Ogun,