✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Ana kirana da kulhuwallahu

Wata rana wani saurayi da abokansa suka je hira wajen budurwarsa, suna cikin hira sai mahaifin budurwar ya fito daga gida suka gaisa. Sai ya…

Wata rana wani saurayi da abokansa suka je hira wajen budurwarsa, suna cikin hira sai mahaifin budurwar ya fito daga gida suka gaisa. Sai ya ce da daya, yaya sunanka? Sai ya ce Imrana. Ya ce to karanta min Suratu Ali-Imrana, sai ya karanta. Ya juyo wurin dayan ya ce kai yaya sunanka? Ya ce Ibrahim ya ce to karanta min Suratu Ibrahim. Shi ma ya karanta. Sai ju yo wajen saurayin ’yar ya ce kai kuma yaya sunanka? Sai ya ce sunana Yusuf, amma an fi kirana da kulhuwallahu!
Daga 09099886988