✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

An yi zanga-zangar adawa da harin jirgi mai sarrafa kansa a Pakistan

Al’ummar kasar Pakistan da ke yankin Waziristan, wato kan iyakar kasar da Afghanistan, sun yi zanga-zangar adawa da hare-haren jirgin yakin Amurka mai sarrafa kansa,…

Al’ummar kasar Pakistan da ke yankin Waziristan, wato kan iyakar kasar da Afghanistan, sun yi zanga-zangar adawa da hare-haren jirgin yakin Amurka mai sarrafa kansa, wato ‘drones’.