✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

An sallami minista don ya sha barasa a Tanzaniya

Shugabann kasar Tanzaniya ya sallami Ministan Harkokin Cikin Gidan kasar Charles Kitwanga saboda ya bayyana a gaban majalisar dokokin kasar cikin maye, kamar yadda fadar…

Shugabann kasar Tanzaniya ya sallami Ministan Harkokin Cikin Gidan kasar Charles Kitwanga saboda ya bayyana a gaban majalisar dokokin kasar cikin maye, kamar yadda fadar Shugaban kasar ta bayyana.