✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

An kama ’yan Najeriya masu yunkurin satar zuwa kasar Malesiya

’Yan sanda sun kama wasu matasa ’yan Najeriya su 4 da suka boye kansu a karkashin injin jirgin ruwa da nufin ketarawa zuwa kasar Malesiya…

’Yan sanda sun kama wasu matasa ’yan Najeriya su 4 da suka boye kansu a karkashin injin jirgin ruwa da nufin ketarawa zuwa kasar Malesiya ta cikin teku ta haramtacciyar hanya.