✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

An kama wadanda ake zargi da satar akwati a Jihat Abia

An kama wasu matasa guda 10 da ake zargi da kokarin satar akwati a Jihar Abia. Rahotanni na nuna cewa an kama matasan ne bayan…

An kama wasu matasa guda 10 da ake zargi da kokarin satar akwati a Jihar Abia.

Rahotanni na nuna cewa an kama matasan ne bayan an samu labarin suna da shirya yin wannan aika-aikar