✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

An kafa kwamitin binciken hadarin jirgin da ya ci Gwamnan Kaduna

Rundunar Sojan Ruwan Najeriya ta kaddamar da kwamiti domin bincikar abin da ya jawo hadarin jirginta mai saukar ungulu da ya halaka Gwamnan Jihar Kaduna…

Rundunar Sojan Ruwan Najeriya ta kaddamar da kwamiti domin bincikar abin da ya jawo hadarin jirginta mai saukar ungulu da ya halaka Gwamnan Jihar Kaduna Mista Patrick Yakowa da tsohon mashawarcin Shugaban kasa kan harkokin tsaro, Janar Andrew Azazi

%d bloggers like this: