✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

An fara gasar cin kofin shugaban ’yan sandan Kudancin Kaduna

A ranar Asabar din makon da ya gabata ne aka fara gudanar da gasar cin kofin kwallon kafa na Kwamandan Yanki (Kafanchan Area Commander) da…

A ranar Asabar din makon da ya gabata ne aka fara gudanar da gasar cin kofin kwallon kafa na Kwamandan Yanki (Kafanchan Area Commander) da ke lura da Kudancin Jihar Kaduna (shiyya ta uku), Ibrahim Abdullahi, a filin wasa na ‘Old Township Stadium’ da ke garin Kafanchan.