✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

An daure wanda ya yi yunkurin damfarar Kwamishina a Jigawa

Kotun Majistare ta daya da ke Dutse a Jihar Jigawa a karkashin Mai shari’a Mustapha Datti ta daure wani mai suna Mohammed Haladu mai kimanin…

Kotun Majistare ta daya da ke Dutse a Jihar Jigawa a karkashin Mai shari’a Mustapha Datti ta daure wani mai suna Mohammed Haladu mai kimanin shekara 37, shekara daya a gidan yari ba tare da zabin biyan tara ba,