✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

An dakatar da mata masu shirin talabijin a Masar saboda teva

Hukumomin talabijin a kasar Masar sun sallami mata takwas masu  gabatar da shirye-shirye saboda teba, wai saboda manufar kafofin yada labarai na kasar na kokarin…

Hukumomin talabijin a kasar Masar sun sallami mata takwas masu  gabatar da shirye-shirye saboda teba, wai saboda manufar kafofin yada labarai na kasar na kokarin kambama kimarta a idon al’umma.