✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

An ba da hutun Ranar Dimokuradiyya

Ma'aikatar Harakokin Cikin Gida ce ta sanar da haka a safiyar Talata.

Gwamnatin Tarayya ta ba da hutu Laraba 12 ga watan nan na Yuni domin bikin zagayowar Ranar Dimokuradiyya.

Ministar Harakokin Cikin Gida, Olubunmi TunjinOjo ya sanar da haka ne a cikin wata sanarwa a safiyar Talata.