✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Alhamis mai zuwa Arfa, Juma’a Sallah

Hukumomin Saudiyya sun bayyana ranar Alhamis mai zuwa a matsayin Ranar Arfa, inda miliyoyin Musulmin da suka je aikin Hajjin bana za su gudanar da…

Hukumomin Saudiyya sun bayyana ranar Alhamis mai zuwa a matsayin Ranar Arfa, inda miliyoyin Musulmin da suka je aikin Hajjin bana za su gudanar da wani rukuni daga cikin rukunnan aikin Hajji, wanda hakan ke nuna Juma’a mai zuwa a matsayin ranar Babbar Sallah.

%d bloggers like this: