✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Agwai da dan sanda 2

Wani Agwai ne ya je kasuwa ya yi sata, ’yan sanda suka biyo shi da gudu sai ya samu jikin kalgo ya boye. Su kuma…

Wani Agwai ne ya je kasuwa ya yi sata, ’yan sanda suka biyo shi da gudu sai ya samu jikin kalgo ya boye. Su kuma ’yan sandan suna kusa da shi amma ba su gan shi ba, sai daya yake gaya wa dan uwansa cewa: “Yanzu kila in muka kira shi zai amsa ko?” Agwai na jin su, sai suka ce: “Agwai!” Ya yi shiru. Suka sake cewa: “Agwai!” Ya yi shiru. Da suka sake cewa: “Agwai!” Sai ya ce: “Kaaii, ba ja mu amca ba!”
Daga Abubakar Y. Gwagwalada Abuja, 08164828630