✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

AFCON: Yadda Za Ku Kaucewa Bugun Zuciya Yayin Kallon Kwallo

An samu rahotannin mutanen kusan 3 da suka mutu bayan wasan Najeriya

More Podcasts

Rahotanni sun tabbatar da mutuwar ‘yan Najeriya uku sakamakon firgita da suka yi bayan an baiwa kungiyar kwallon kafar kasar bugun da ga kai sai mai tsaron gida yayin wasan su da takwararta ta Afirika ta Kudu. 

Mene ne ke sanya zuciya bugawa har ta kai ga ajali ko mummunan jinya?

Mun binciko yadda wadannan bayin Allah suka gamu da ajalinsu yayin kallon wasan, mun kuma ji ta bakin wani likita kan hanyoyin kaucewa bugun zuciya.

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan