✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

NAJERIYA A YAU: Matsalolin Da Ke Damun Arewacin Najeriya

Mun bankado gaskiyar abin da ke damun yankin a halin da ake ciki.

More Podcasts

Labarun da ke fitowa daga Arewacin Najeriya na nuna yadda yankin ya samu koma baya sakamakon ta’addancin Boko Haram, ’yan bindiga masu satar mutane domin karbar kudin fansa, sada suka janyo karuwar  rashin aikin yi da rashin karatu a tsakanin jama’ar yankin.

Mene ne gaskiyar matsalar wannan yanki?

Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci ya tattauna da masu ruwa da tsaki daga Arewacin Najeriya, ya kuma bankado gaskiyar abin da ke damun yankin a halin da ake ciki.

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan