✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Abin Da Shugaba Buhari Ya Fada Wa Majalisar Dinkin Duniya

Domin sauke shirin latsa nan  Shugaban  Najeriya Muhammmadu Buhari yayi jawabi mai gamsarwa a taron majalisar dinkin duniya karo na 76 inda a cikin…

 

 

Shugaban Najeriya Muhammmadu Buhari ya yi jawabi a taron Majalisar Dinkin Duniya karo na 76, wanda a cikinsa ya bukaci a yafe wa Najeriya bashin da ake bin ta.

Ya kuma kalubalanci Majalisar da ta yi wa tsarin Kwamitinta na Tsaro garambawul.

A wannan shirin za mu duba muhimman abubuwan da Shugaba Buhari, da yadda za su amfani talakan Najeriya.