✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

A sara, a duba bakin gatari

Gwanayen magana na cewa ja-in-ja ke kawo tsinkewa.  Abin da ya kawo wannan maganar  kuwa  shi  ne ganin yadda Gwamnan Jihar Kaduna, Malam Nasir el-Rufa’i…

Gwanayen magana na cewa ja-in-ja ke kawo tsinkewa.  Abin da ya kawo wannan maganar  kuwa  shi  ne ganin yadda Gwamnan Jihar Kaduna, Malam Nasir el-Rufa’i da  shugabannin addinai guda biyu, na Islama da kuma na Almasihu suka daddage a kan  matsayinsu  game da wata dokar da gwamnati ta aike da ita Majalisar  Dokokin Jihar don neman   sahalewarta game da sababbin tsare-tsare da ake son bi wajen yin wa’azi da kuma qa’idojin gudanar da su.