✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

A kawo min tootpick a barbada masa yaji!

Wata budurwa ce suka ji shagon sayar da abinci da saurayinta, sai aka tambaye su abin da suke so. Saurayi ya ce  a kawo masa…

Wata budurwa ce suka ji shagon sayar da abinci da saurayinta, sai aka tambaye su abin da suke so. Saurayi ya ce  a kawo masa Jallof rice da Salad da Cabbage da naman kaza kuma a hado da toothpick (tsinken sakace). Ita budurwa ba ta san ma’anar tootpick ba, ta dauka abinci ne, sai ta ce “Ni kuma a kawo min toothpick, sai a dan barbada masa ya ji kadan.”