✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

A daina fakewa da kabbara ana cin zarafin mutane – Gwamna Lamido

Gwamnan Jihar Jigawa Alhaji Sule Lamido ya hori ’yan Hisba da sauran Musulmin jihar su guji amfani da kabbara suna cin zarafin al’umma a yayin…

Gwamnan Jihar Jigawa Alhaji Sule Lamido ya hori ’yan Hisba da sauran Musulmin jihar su guji amfani da kabbara suna cin zarafin al’umma a yayin gudanar da aiki ko lokacin da rashin jituwa ta auku.