✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Zidane yana zawarcin Pogba a kan Yuro miliyan 100

Kocin Real Madrid da ke Sifen Zinedine Zidane ya bayyana sha’awar dauke dan kwallon Jubentus da ke Italiya Paul Pogba. Kocin ya ce tuni kulob…

Kocin Real Madrid da ke Sifen Zinedine Zidane ya bayyana sha’awar dauke dan kwallon Jubentus da ke Italiya Paul Pogba. Kocin ya ce tuni kulob din ya fara yunkuerin taya dan kwallon a kan Yuro miliyan 100 kwatankwacin Naira biliyan 24 da miliyan 800.
Da alama kulob din zai fara taya dan kwallon ne a karshen kakar wasa mai zuwa don da wuya kulob din Jubesntus ya sayar da shi a wannan wata ganin yadda kakar wasanni ta yi nisa.