✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

… Za ta kara da Real Madrid a wasan karshe na kofin Sarki

A ranar Laraba  mai zuwa 16 ga watan Afrilun nan da muke ciki ne ake sa ran manyan kungiyoyin kwallon kafa biyu da ke Sifen…

A ranar Laraba  mai zuwa 16 ga watan Afrilun nan da muke ciki ne ake sa ran manyan kungiyoyin kwallon kafa biyu da ke Sifen watau FC Barcelona da kuma Real Madrid za su kara a wasan karshe a kofin Sarki watau Kings Cup.
FC Barcelona dai ta kai wasan karshe ne a gasar bayan ta lallasa kungiyar kwallon kafa ta Real Sociedad a matakin kusa da na karshe da ci 3-1 a wasanni biyu da suka yi, yayin da takwararta ta Real Madrid kuma ta fitar da kulob din Atletico Madrid da ci 5-0 a matakin kusa da na karshe watau Semi-Fainal a wasanni biyu.
kungiyoyin biyu dai sun taba haduwa a wasan karshe kimanin shekaru biyu da suka gabata inda Real Madrid ta yi nasara a kan Barcelona da ci 1-0.