✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Za a yi wa shanu miliyan uku huji a Neja

Fiye da shanu miliyan uku ne gwamntin Jihar Neja ke sa ran yi wa allurar rigakafin kamuwa da cututtukan da za su iya yi musu…

Fiye da shanu miliyan uku ne gwamntin Jihar Neja ke sa ran yi wa allurar rigakafin kamuwa da cututtukan da za su iya yi musu illa a tsawon mako biyu da za a dauka ana gudanar da shirin a duk fadin jihar.