✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Za a fara amfani da tashar ruwa ta kan tudu

Hukumar da ke kula da harkokin jiragen ruwa, wato Nigerian Shippers Council ta kaddamar da shirye-shiryen fara amfani da tashoshin jiragen ruwa na kan tudu,…

Hukumar da ke kula da harkokin jiragen ruwa, wato Nigerian Shippers Council ta kaddamar da shirye-shiryen fara amfani da tashoshin jiragen ruwa na kan tudu, wato Inland Dry Ports, a sassa daban-daban na kasar nan.